Kannywood

Ali Nuhu Ya Sami Lambar Yabo Ta PPA Ranar Juma’ar Data GabataAli Nuhu da Sothenes Ayuba sun karbi lambar yabo na PPA

– Ali Nuhu ya samu yabon ranar Jumma’a da dare, a Birnin tarraya Abuja

– Ali Nuhu, haifefen jihar Gombe wanda magoyan shi suka saba kira “sarkin Kannywood”

– su taurarun nishadi da aka ba yabon ne domin gudun mawar su wajen tabbatar da zaman lafiya
Gogaggen dan Kannywood Ali Nuhu da kuma farkon dan kamanci daga Arewa, Sosthenes Ayuba ne aka girmama a lambar yabo na zaman lafiya karin 2017 na arewacin Najeriya ‘Northern Nigeria Peace Awards’ (NNPA).

Ali Nuhu ya samu yabon ranar Jumma’a da dare, a Birnin tarraya Abuja a taron da kungiyar Jakadan zaman lafiya dake inganta kasa da zaman lafiya da haɗin kai suka shirya.

Ali Nuhu, haifefen jihar Gombe wanda magoyan shi suka saba kira “sarkin Kannywood”, ya samu lambar yabo na ɗan wasan kwaikwaiyo na Arewa na bana.

Sothenes Ayuba, wanda ya fito
daga Jihar Kaduna, kuma shugaban ‘yan barkwanci na Abuja. Naij sun samu labari cewa, an girmama shi da lambar yabo Naij.com sun samu labari cewa, an girmama shi da lambar yabo “dan kamancin Arewan Najeriya na bana”.

Sauran wanda sun karɓi yabo na zaman lafiya su ne Angela Twani matsayin “Yar kasuwar nishaɗin Arewa na bana”, da Rachel Bakam girmama a matsayin yar gabatarwa kan TV na Arewacin Najeriya na bana .”

A cewar Mista Kinsley Amafibe, direkta na aikin PAA, ya ce an zabe su taurarun nishadi da aka ba yabon ne domin gudun mawar su wajen tabbatar da zaman lafiya ta amfani da dandali na sana’a.

Ya ce masu karɓa sun aka hannu a
karimcin agaji a tsawon shekaru da suka ciyar zaman lafiya, ilimi, da kuma zaman takewa jituwa, wanda ya yi daidai da manufofin PAA.

Yana cewa: “Wadannan Tsohon soji sun bayar da gudun mawar da yawa a cikin ginin da kuma dawo da zaman lafiya a arewa yin amfani da nisha.

Source: Naij.Com

“Masana’antu nisha a Najeriya ya zama daya daga abubuwan dake kawo farin ciki ga yan Najeriya da muhimmanci makullin don zaman lafiya, duk da kabilanci da addini bambance-bambance.”

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button