Bidiyo : Teemah Makamashi ta yiwa Umma Shehu kaca-kaca kan kare Sadiya Haruna
Hoto : Instagram
Daga : umma shehu, teema makamashi, sadiya haruna
Teema makamashi tayiwa umma shehu wankin babban bargo kan kariyar sadiya haruna mai kayan mata wanda jarumar tayi guntun bidiyo wanda tana cikin fushi ne tayi wannan bidiyo ga abinda take cewa.
Tana cewa ba sai tayi sallama ba amma dai tayiwa alummar musulmi sallama irin ta addinin musulunci assalamu alaikum warahamatullah.
Tayi rantsuwa da cewa baki isa ki jamana abin Fada abin magana ba har ma yaushe kinka fara zama da sadiya haruna wanda bata san darajar annabinmu ba har kina goyon bayanta kina zagin uwayen wasu uban wasu, zagi je ki nuna musu inda sunka je sunkayi zina.
Ga dai cikakken bayyani nan cikin video.