Uncategorized

Ga fassarar sabon TAKEN Najeriya a Harshen Hausa

Advertisment

Nigeria we hail thee
Najeriya muna jinjina maki

Our own dear native land
Kasarmu ta gado abin alfaharinmu

Though tribes and tongue may differ
Duk da cewa kabilunmu da yarurrukanmu sun bambanta

In brotherhood we stand
Zamu ci gaba da zama yan uwan juna

Advertisment

Nigerians all, are proud to serve
Duk yan Najeriya suna alfaharin bayar da gudunmawarsu

Our sovereign Motherland.
Ga wannan kasar tamu ta gado mai cikakken ƴanci

Our flag shall be a symbol
Tutarmu zata zama wata alama

That truth and justice reign
Ta cewa gaskiya da adalci zasu wanzu

In peace or battle honour’d,
Ko a yaƙi ko a zaman lafiya muna alfahari

And this we count as gain,
Kuma wannan abu ne da zamu dauke shi a matsayin riba

To hand on to our children
Zamu mikawa ‘ya’yanmu

A banner without stain.
Tuta wacce bata da tabo

O God of all creation
Ya Allah Sarkin kowa da komai

Grant this our one request.
Ka amsa mana wannan addu’a tamu daya tilo

Help us to build a nation
Ka taimakemu mu gina kasa

Where no man is oppressed
Wacce a cikinta babu wani dan Adam da za’a zalunta

And so with peace and plenty
Sannan idan muka samu zaman lafiya da wadata

Nigeria shall be blessed.
Albarka zata ci gaba da ruɓanya a Najeriya.

Wallafa Abdulmumin Abubakar Tsanyawa
Arewa Radio 93.1

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button