Uncategorized

SHUGABA SHINE MAI TUNANIN MASLAHAR TALAKAWANSA KAFIN SHI!! Dr Muhammad sani Umar. R/lemo

Advertisment

SHUGABA SHINE MAI TUNANIN MASLAHAR TALAKAWANSA KAFIN SHI!!

 FITOWA TA HUDU (4)

Shugaba na kirki shine wanda yake tunanin maslahar al’ummarsa da walwalarsu kafin yayi tunanin tashi,musamman lokacin da ake fuskantar wani bala’i .ka dubi Annabi musa (A.S) bai ambaci kansa da yayin da yake yiwa khadir inkarin huda jirgin ruwa da yayi,

yace masa “Yanzu ka huda  shine don  ya nutsar da mutanen  da ke cikinsa?! Hakika  kazo da babban abu?”. [AL’KAHFI,71]

please share to your friends in Facebook and whatsapp

posted By Abubakar Rabiu

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button