Hausa Musics

ALBUM: Aminu Alan waka – Shahara Ep

Advertisment
Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana barka da yau da fatan kuna lafiya
a yau wanannan shafi mai albarka hausaloaded blog nazo muku da wakokin shahararen mawakin arewa wato Aminu  Abubakar Ladan wanda anka fi sani da aminu alan wakan wakokin rayuwarsa da gwagwarma da ya sha a rayuwarsa.
don kayi download wananan wakoki sai ka latsa ko wane daya bayan daya bar zuwa biyar,kana latsawa zai baka damar download.
Alan waka – Shahara 1

DOWNLOAD MP3 

Aminu Alan waka –  Shahara 3

DOWNLOAD MP3 

Aminu Alan waka – Shahara 4

 

DOWNLOAD MP3 

 

 
Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

2 Comments

  1. Assalamu Alaikum ina mika gaisuwa tare da fatan alkhairi a gare ku da fatan kowa yana cikin koshin lpy wai dan Allah miyasa wannan waqokin ba sa yin downloading ne dan Allah a taimaka domin zazzabin son wadannan waqoqi ya kama ni

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button