Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Happy Birthday (Official Audio)
Advertisment
Albishirinku yan uwana ma’abota ziyarar wannana shafi mai albarka Hausaloaded.com abdul d one mai suna “Happy Birthday” wanda ya rerawa wata yarinya.
Ga kadan daga cikin daga cikin baitoci:-
==> happy birthday fatima murna muke tayaki Allahu ya rayaki.
==> yau ce ranar ki ce kowa yana taya ki murna yake.
==> Allah ya ja kwana fatima wata rana muzo suna.
==> Ayita rawa mata da maza fatima ta girma.
Download Music Now
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com




![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)