Sokoto
-
Labarai
Dakarun Nijeriya sun tashi maɓoyar Turji, inda su ka kashe ƴan ta’adda da dama a dajikan Zamfara da Sakkwato
Rahotanni na baiyana cewa an illata jagoran ƴan ta’adda masu fashin daji, Bello Turji bayan da ya samu muggan raunuka…
Read More » -
Labarai
Allah ya isa tsakanin mu da Buhari – Audu Bulama Bukarti
Barista Audu Bulama Bukarti, mai bincike kan harkokin tsaro a cibiyar Tony Blair Institute da ke ƙasar Burtaniya ya bayyana…
Read More » -
Labarai
Tawagar Banza Da Wofi Buhari Ya Aika Sokoto, Shayi Kawai Za Suje Su Sha Su Dawo ~ Inji Dawisu
“Sai da ka ga uwar bari! Sai da ka sha caccaka a yanar gizo. Kai komai baza ka yi dan…
Read More » -
Labarai
Ya kamata Buhari ya ji tsoron gamuwarsa da Allah – Attahiru Bafarawa
Tsohon gwamnan Sokoto a arewacin Najeriya Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya bayyana takaicinsa kan kashe-kashen al’umma da ‘yan bindiga ke yi…
Read More » -
Labarai
Ya’yana hudu, mahaifiyata, ‘yan uwa na hudu sun kone kurmus a cikin motar bas” Wata da ta tsira da ranta motar sokoto
Wata mace da ta tsallake rijiya da baya a harin da ‘yan bindiga suka kai wa motar bas a ranar…
Read More » -
Labarai
‘Ƴan bindiga sun kona wata motar fasinja dauke da mutum 42 a Sokoto
Rahotanni daga jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun kona wata motar fasinja dauke da mutum…
Read More » -
Labarai
Yan Bindiga sunyi Juyin Mulki A kauyukan Jahar Sokoto
Ɗan bindiga Bello Turji da yaranshi sunyi juyin mulki a wasu kauyukkan Dake karamar hukumar sabon birnin jahar Sokoto. Yanran…
Read More » -
Labarai
Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardauna Sokoto
An haifi Alhaji Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, a ranar 12 ga watan Yuni na 1910 a garin Rabbar na jihar…
Read More » -
Labarai
Bidiyo : Dubun Masu Yi Wa ’Yan Bindiga Safarar Man Fetur A Sakkwato Ta Cika
Sashen da ke kula da hana lalata kayayyakin gwamnati na hukumar tsaro ta NSCDC a Jihar Sakkwato ya cafke wasu…
Read More » -
Labarai
Yanzu – Yanzu : Gwamna Tambuwal Ya Jagoranci Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Harkat Tsaro A Jahar Sokoto
A yau laraba 18 ga watan agusta, maigirma gwamnan jihar sokoto Rt Hon Aminu waziri Tambuwal CFR (Mutawallen Sokoto) ya…
Read More »