kannywood
-
Kannywood
Burina Da Addu’a ta Kullum Shine Na Ga Matan Kannywood Allah Ya Kawo Musu Mazaje Duka Su Yi Aure – Abubakar Maishadda
A cewar fitaccen Furodusa a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Abubakar Bashir Maishadda: “Don Allah duk wata yarinya budurwa…
Read More » -
Kannywood
Yakamata Mata Su Dinga Bincike Kafin Su Yi Aure -Rukayya Dawayya
Fitacciyar jarumar masana’antar Kannywood a Najeriya, Rukayya Umar Santa, wacce aka fi sani da Rukayya Dawayya, ta shawarci mata da…
Read More » -
Kannywood
Alhinin Jaruman kannywood akan Kisan Gillar da Ankayiwa Hanifa
Kwatsam a jiya ne aka samu labarin an kama wani shugaban makarantar kuma an yi garkuwa da ita har tsawon…
Read More » -
Kannywood
Daga yau nabar Masana’antar Fim- Jaruma Husnah Annuri
A yau mun samu labari daga jaruma Husnah Adam annuri a shafinta sada zumunta akan cewa ita yanzu ta daina…
Read More » -
Kannywood
Shahararrun Daraktoci Biyar a kannywood (2021) ‘Top Best Directors 2021’
Ga yadda jadawalin ya kasance ???????????? ???? ???????????????? ???????????????????????????????????? ???????????????????????????????????? (????????????????) 1. Ali Nuhu shine na farko da a shekarar…
Read More » -
Kannywood
2023: A.A. Zaura shine ɗan takarar mu — Ƴan Kannywood
Jaruman Masana’antar Fim ta Kannywood sun baiyana goyon bayan su ga Abdussalam Abdulkarim Zaura, wanda a ka fi sani da…
Read More » -
Kannywood
Anya son kuɗin Alhaji Badamasi zai bari ya auri Junaidiyya?
A wannan Alhamis ne 06 ga watan Fabarairun 2022 ne aka dawo haska shirin nan mai dagon zango na barkwanci…
Read More » -
Kannywood
Babu wanda ya isa ya kamani akan Fim Din Makaranata – Daraktan Shirin
Daraktan fim din nan da ake ta yin tallansa mai suna ‘Makaranta’ ya ce bai damu da barazanar da hukumar…
Read More » -
Kannywood
Manyan Masu shirya finafinai Mutum Biyar na 2021 ‘ Top 5 kannywood Producers’
Boxofficekannywood sun fitar da jadawalin wadanda sunkayi nasarar zama haziƙan masu shirya finafinai “producers” na shekara 2021 da kuma kowane…
Read More »
