Manyan Masu shirya finafinai Mutum Biyar na 2021 ‘ Top 5 kannywood Producers’


Boxofficekannywood sun fitar da jadawalin wadanda sunkayi nasarar zama haziƙan masu shirya finafinai “producers” na shekara 2021 da kuma kowane fim din da sunka samu wannan kambu.
???????????? ???? ???????????????????????????????????? ???????????????????????????????????? (????????????????)


1. Abubakar bashir mai shaddda ne yazo na farko a wannan shekara da fina finansa kamar hak: – Kayi Nayi, Zainabu Abu, Sarki 10 Zamani 10, Tsakanin Mu.


2. Muhammad usaini danlanso shine yazo na biyu bda fim din Fanan wanda Mansurah isah itace mai wannan shiri.




3. Usman mu’azu da Nazifi Asnanic sune sunka zo na ukku da shirin su mai suna Avenger.


4. Mustapha Ahmad Alhaji sheshe ine wanda yazo na hudu a cikin masu shirya finafinai da sunka samu yabo daga boxofficekannywood da fim mai suna Hikima


5. Hannatu Bashir mace mai kamar maza inda ita tazo ta ta biyar a wannan shekara da fim mai suna shaheeda
Jadawalin Manyan Masu Shirya Finafinai Guda biyar na shekarar 2021.
Abubakar Bashir Maishadda ne ya kuma zama na daya a wannan shekarar.
Cₒₙgᵣₐₜₛ ₜₒ ₜₕₑ Wᵢₙₙₑᵣₛ


