Kannywood

Daga yau nabar Masana’antar Fim- Jaruma Husnah Annuri

Advertisment

Daga yau nabar Masana'antar Fim- Jaruma Husnah AnnuriA yau mun samu labari daga jaruma Husnah Adam annuri a shafinta sada zumunta akan cewa ita yanzu ta daina fim kai ba fim ba masana’antar kam.

“Assalamu alaikum warahamatullah ni hassana adam annuri daga yau 21/January/2022 nabar masana’antar Film in sha Allah”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button