Kannywood

Shahararrun Daraktoci Biyar a kannywood (2021) ‘Top Best Directors 2021’

Ga yadda jadawalin ya kasance
???????????? ???? ???????????????? ???????????????????????????????????? ???????????????????????????????????? (????????????????)

Shahararrun Daraktoci Biyar a kannywood (2021) 'Top Best Directors 2021'
Ali Nuhu

1. Ali Nuhu shine na farko da a shekarar 2021 da kuma fina finansa kamar haka:- Zainabu Abu, Sarki 10 Zamani 10, Tsakanin Mu.
Shahararrun Daraktoci Biyar a kannywood (2021) 'Top Best Directors 2021'
Ali Gumzak

2. Ali Gumzak wanda shine yazo na biyu a wannan shekara inda fina finansa biyu na samu karbuwa kamar haka:- Kayi Nayi, Makota.
Shahararrun Daraktoci Biyar a kannywood (2021) 'Top Best Directors 2021'
Sheikh Alolo

3. Sheikh Alolo shine yazo na ukku wanda da fin din Fanan da shima karshen shekarar yayi suna.
Shahararrun Daraktoci Biyar a kannywood (2021) 'Top Best Directors 2021'
Bature Zambuk

4. baturezambuk shine na hudu da fim dinasa mai suna – Avenger.
Shahararrun Daraktoci Biyar a kannywood (2021) 'Top Best Directors 2021'
Hafizu Bello

5. Hafiz bello wanda shima har yanzu ba’a barshi a baya ba da sunan fim dinsa ma syna – Hikima
Dukda kasancewar Director Ali Gumzak ne ya bada fin din daya fi kowanne tara kudi a sinima (Biggest grosser of the year) amma slot din na biyu zuwa na hudu duka director Ali Nuhu ya mamaye. Akwai abin da ake kira “consistency” a harkar Boxoffice, wato yin nasara akai akai. Consistency da DIRECTOR ALI NUHU ya bayar wannan shekarar da Kuma Total collections na Films dinsa ya wuce na kowa shine hujjar daya sa ya dare kujerar na daya.
Jinjina ta musamman ga Director Sheikh Isa Alolo.
Special mention to Director HAFIZU BELLO, the only Director with Critical & Commercial Success. Even though his movie is underperform but is manage to join #1MillionNairaClub.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button