Gwamnatin tarayya
- Labarai
Gwamnatin Tarayya Ta Roki Yan Kwadago NLC Da Su Jingine Aniyarsu Ta Tafiya Yajin Aikin Gama Gari A Ranar Litinin
Yan kwadagon sun fusata ne akan tayin da gwamnati tarayya tayi musu na naira dubu 60 a matsayin mafi kankantar…
Read More » - Labarai
Najeriya ta karbi rancen da ya kai naira triliyan 11 a cikin watanni 4 Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta karbi rancen kudaden da suka kai naira triliyan 11 ta hanyar gwanjon takardun bankuna da ake kira…
Read More » - Labarai
Gwamnatin tarayya ta yi alkawarin Samar da aiki ga matasan Miliyan biyu kafin shekarar 2027
Ministar Al’adu da kirkire kirkire a Bangaren tattalin arziki Hannatu Musa Musawa ce ta bayyana hakan a Taron karawa juna…
Read More » - Labarai
Me gwamnati ke yi da kuɗaɗen tallafi da ta cire
A jawabinsa na farko bayan shan rantsuwar kama mulki, ranar 29 ga watan Mayu, Shugaba Bola Tinubu ya sanar da…
Read More » - Kannywood
Gwamnatin tarayya ta naɗa Rahama Sadau muƙami
Gwamnatin shugaban kasar bola Ahmed tinubu ta nada jaruma rahama Sadau mukami a cikin gwamnatin sa mukamin “shirin samar da…
Read More » - Labarai
Gwamnatin Tarayya ta baiyana Mamu da wasu mutane 15 a matsayin masu ɗaukar nauyin ta’addanci
Rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin tarayya ta bayyana sunan Tukur Mamu, mawallafin jaridar Desert Herald a matsayin daya daga cikin…
Read More » - Labarai
Tsada Rayuwa: Gwamnatin tarayya zata tabawa ƴan Nijeriya hatsi domin rage raɗadi
Gwamnatin Nijeriya za ta soma raba wa ƴan ƙasar hatsi a wannan mako kamar yadda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya…
Read More » - Labarai
Kyautar N35,000: Ka ci amanar mu, muna shan wahala – Ma’aikata ga Gwamnatin Tarayya
Kungiyar ma’aikata ta tarayya (FWF) ta koka da cewa an dakatar da biyan ƙarin albashin ma’aikata N35,000 da gwamnatin tarayya…
Read More » - Labarai
Manoman Rani Za Su Samu Tallafin Noma Na Gwamnatin Tarayya Da Kashi 50 Cikin 100
Manoman Rani Za Su Samu Tallafin Noma Na Gwamnatin Tarayya Da Kashi 50 Cikin 100 Daga wannan shekara da muke…
Read More » - Labarai
Gwamnati za ta biya diyya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a harin bam da sojoji suka kai Tudun Biri’
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta biya diyya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu sanadin harin bam da jirgi sama…
Read More »