Ganduje
- Labarai
Ganduje ya kori Kwamishinan Horkokin Addini, Baba Impossible
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya kori Kwamishinan Horkokin Addini, Dakta Muhammad Tahar Adam, wanda a ka fi sani…
Read More » - Kannywood
Kannywood tare da hadin gwiwa Gwamnatin kano da NFI sun shirya bada ilimi ga mutum 400
A yau din nan majiyarmu Hausaloaded ta samu wannan labari daga babban darakta masana’atar shirya fina finai falalu Dorayi d…
Read More » - Labarai
Za mu tabbatar an bi wa Ummita hakkinta — Ganduje
Gwamnatin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta ce za ta tabbatar da ganin shari’a ta yi aikinta a batun…
Read More » - Labarai
Ganduje Ya kwace lasisin ginin nan da ya rushe na kasuwar waya ta beirut inda ya bada umarnin a mayar da wurin filin parking din motoci
Ya kuma kafa kwamiti domin binkice da hukunta wadanda sukayi ginin ba bisa ka’ida ba shafin Gandujiyya Online na wallafa…
Read More » - Labarai
Ina Matukar Son Gwamna Ganduje, Kuma Inason Ya Aure Ni ~ Surayya Muhammad Maigari
Idan baku manta ba a shekarar da ta gabata jaridar “Daily News Hausa” matashiya Surayya Muhammad Maigari, ta bayyana irin…
Read More » - Labarai
Ramadan: Ɗalibai za su yi azumi a gida bayan da gwamnatin Kano ta rage mako ɗaya a jadawalin karatu na shekara
Gwamnatin Jihar Kano ta baiwa makarantun gwamnati da ma masu zaman kansu Umarnin rufe makarantu saboda gabatowar Azumin watan Ramadan.…
Read More » - Labarai
Ganduje ya baiwa Dangote, Abdussamad, Dantata muƙami
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya naɗa Aliko Dangote, Aminu Dantata da Abdussamad Isyaku Rabiu a matsayin mambobi na…
Read More » - Labarai
Dan Gwamna Ganduje zai maka mahaifinsa a kotu bisa kin biyansa kudin kwangila da ya aiwatar
Babban dan Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, wato Abdulazeez Ganduje, ya yi barazanar kai mahaifinsa kotu in har ba’a…
Read More » - Labarai
Idan Kwankwaso Ya Yafewa Ganduje, Yan Kwankwasiyya Ba Zasu Yafewa Kwankwaso Ba – DanBilki kwamanda
Rikicin siyasar kano sai kara ruruwa takeyi inda ankaji jiya ne mai girma gwamnan kano Dr. abdullahi umar Ganduje ke…
Read More » - Labarai
Ganduje ya yi amai ya lashe kan maganar “aika-aika”, inda ya ce ‘Ni da Kwankwaso ne mu ka gyara Kano’
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa abokin burmin sa a siyasa, Sanata Ibrahim Shekarau gugar zana, inda…
Read More »