Kannywood

Kannywood tare da hadin gwiwa Gwamnatin kano da NFI sun shirya bada ilimi ga mutum 400

Advertisment

A yau din nan majiyarmu Hausaloaded ta samu wannan labari daga babban darakta masana’atar shirya fina finai falalu Dorayi d cewa.

“Muna godiya da Wadannan tagomashin Alkairi.

Kannywood Foundation
Tare Hadin Gwiwar
Gwamnatin Jahar Kano da kuma National Film Institute, NFI.Kannywood tare da hadin gwiwa Gwamnatin kano da NFI sun shirya bada ilimi ga mutum 400

Sun shirya da dauki nauyin bada bitar karin ilimi ta kwana biyar ga mutum 400 Yan Kannywood a fannoni guda 7.

1. Acting for the camera
2. Directing
3. Cinematography
4. Sound
5. Screen writing
6. Production Management
7. Editing

Samun irin wannan certificate daga National Film Institute, NFI. Ba karamin nasara ba ce ga Masana’antar Kannywood.

Ta fannin yakin neman zabe Kuma, muna godiya da katafaren Ofishin Campaign da Governor ya mika mukullin ga daya daga cikin domin ya Jagoranta.

Muna godiya da alkairai da suka fito daga gurin Gwamnati da kuma yadda ta dauki Kannywood abokiyar hulda
Muna godiya da Wadannan tagomashi.

Kannywood Foundation Tare Hadin Gwiwar
Gwamnatin Jahar Kano da kuma National Film Institute, NFI.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button