Engr Abba kabir Yusuf
-
Labarai
Gwamna Abba yana son Hisbah, wasu shaiɗanu ne su ka haɗa wannan fitinar — Sheikh Daurawa
Kwamandan Hisbah na Jihar Kano, Sheikh Aminu Daurawa, ya bayyana cewa sun fahimci ashe Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar…
Read More » -
Labarai
Abba hikima yayi martani akan murabus din Sheikh Daurawa
Fitaccen lauya nan barista abba hikima yayi martani akan saukar mukamin da sheikh Aminu Ibrahim daurawa Kano yayi a yau…
Read More » -
Labarai
Magana sabuwa: Akwai Kurakurai A Ayyukan Hukumar Hisbah – Abba Kabir Yusuf
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, ya gargadi Hukumar Hisbah ta jihar da ta rika taka-tsan-tsan wajen kiyaye hakkin dan Adam…
Read More » -
Labarai
Kotun ƙoli ta sanya ranar Alhamis da za’a fara saurarin Shari’ar kano
Kotun Ƙoli ta sanya Alhamis din nan a matsayin ranar da za ta saurari shari’ar Zaɓen Gwamnan Jihar Kano. Daya…
Read More » -
Labarai
Kotu ta ci tarar Gwamna Abba N25m game da shari’ar Alhassan Doguwa
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta ci tarar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, Naira miliyan 25 kan…
Read More » -
Labarai
Na rantse da Allah Abba Gida-gida ya fi Gawuna tsoron Allah – Anas Abba Dala
Gidan rediyo freedom radio kano sun sake gayyatar mai fashin baki nan kuma dan jam’iyar NPP Anas bala dala da…
Read More » -
Labarai
Dalilan da suka sanya kotun daukaka kara ta tabbatar da Gawuna a matsayin zaɓaɓɓen gwamnan Kano – Abba hikima
A jiya juma’a 17/11/2023 kotun daukaka kara ta yanke hukunci akan zaben jihar kano tsakanin Dr. Nasiru Yusuf gawuna da…
Read More » -
Labarai
Hukuncin zaben kano: shiri ne da yunkurin rusa arewa da alummanta- Dr. Idris Ahmad
Dr idris ahmad wani mutum daya fito daga arewa maso gabas a jihar yobe wanda Allah ya albarkaci shi da…
Read More »