Arewa
-
Labarai
[Bidiyo] Wasu Da Ake Zargin ‘Yan Sa Kai Ne Sun Kashe Wani Bafulatani da Ya saci Akuya
Rundunar Yan sandan jahar Katsina ta ce ta yi nasarar kama wasu mutane biyu da take zargin ‘yan sa kai…
Read More » -
Labarai
[Bidiyo] An kama wani direba da ake zargin hada baki da barayin daji ya dauko su su je saci mutane
Rundunar ƴansandan jahar Katsina da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta kama wani direba mai wata da ake…
Read More » -
Labarai
Ƴansanda A Katsina Sun Kama Matar Da Ke Yi Ma Ƴan fashin Daji Girga
Rundunar ƴan sandan jahar Katsina ta ce ta yi nasarar kama wata mata da suke da zargi da yi ma…
Read More » -
Hausa Series Fim
Kalli Shirin IZZAR SO Episode 78 ORG HD – Bakori TV
Shirin izzar so wanda manya manyan jaruman masana’atar kannywood ke shiryawa duk bayan sati sati wanda kuma ya samu shiga…
Read More » -
Labarai
Bayan Kashe Al’umma Da ‘Yan Bindiga Suka Yi A Yankin Shanga Dake Jihar Kebbi, Sun Sake Dawo Sun Bankawa Wani Kauye Wuta (bidiyo da hotuna)
Bayan cikin jimami da radadin zafin rashin da da al’umma ke ciki na rashin rayuwar ‘yan uwansu da ‘yan bindiga…
Read More » -
Labarai
Sojojin sama sunyi luguden wuta inda sun ka hallaka Dogo-umaru da sauran yan ta’adda 41 A katsina
Luguden wuta da Rundunar Sojojin Saman Najeriya, NAF ta yi ta jiragen sama ya hallaka Dogo Umaru, wani ƙasurgumin ƴan…
Read More » -
Labarai
Malam Murtala Assada yayi tonon sililin Yan adawar Sokoto game da matsalar tsaro
A cikin wannan sautin murya karatun malam murtaka assada sokoto zakuji yadda wani tonon silili akan yadda sha’anin matsalar tsaron…
Read More » -
Uncategorized
Au’zubillahi: An kashe wata mata da raunata ƴaƴanta biyu a Kano
Allah yayi masa sauki wannan al’amari abubuwa sai faruwa kawai suke a birnin kano da ke arewacin nijeriya inda jaridar…
Read More » -
Hausa Series Fim
Kalli Shirin IZZAR SO Episode 77 ORG HD – Bakori TV
Shirin izzar so wanda manya manyan jaruman masana’atar kannywood ke shiryawa duk bayan sati sati wanda kuma ya samu shiga…
Read More » -
Labarai
[Bidiyo] Yadda Bashin Naira Dubu 10 Ya Sa Wani Ƙaramin Yaro Ya Saci Ƙanwarsa Mai Shekaru 4 A Duniya
Rundunar ƴansanda a jahar Katsina da ke arewa maso yammacin Najeriya ta kama wani yaro mai ƙarncin shekaru da zargin…
Read More »