Abba Elmustapha
-
Kannywood
Hassada ce tasa Darakta Sunusi oscar 442 yake kalubalantar Abba Elmustapha – Darakta Sheikh Isah alolo
Guda cikin masu bada umarni a masana’antar shirya fina finai da wakoki ta Kannywood Sheikh Isah Alolo ya ce, kyashi…
Read More » -
Kannywood
Hukumar Tace Finafinai Ta Rufe Sutudiyon Mawaki Ɗanzaki
Hukumar ta garƙame sutudiyon mawakin siyasar tare da yin awon gaba da kayan aikinsa. Hukumar Tace Finafinai da Dab’i ta…
Read More » -
Kannywood
Salisu officer yayi bayyani akan dambarwar da ke tsakanin Abba elmustapha da Sunusi oscar 442
Salisu Officer na masana’antar Kannywood ya yi ƙarin bayani kan dambarwar da ke faruwa tsakanin Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta…
Read More » -
Kannywood
Naɗa Abba El-Mustapha, ungulu da kan zabo – cewar sunusi oscar 442
Sunusi Oscer 442 ya zargi shugaban hukumar tace fina finai ta Kano Abba Al-Mustapha da laifin kauda kai alokacin da…
Read More » -
Kannywood
Mutane sunyiwa Abba elmustapha wankin babban bargo da ya wallafa hotunan Sabon Shataletale da Tsoho
Sabon shugaban hukumar tace finafinai na jihar Kano, Abba Elmustapha, yasha cacca a shafinsa na Twitter a lokacin da yayi…
Read More » -
Kannywood
Hukumar tace finafinai ta fara kama masu maganin gargajiya
Shugaban Hukumar tace fina-finai da Dab’i ta Jahar Kano, Alh. Abba El-Mustapha ya jaddda aniyar sa ta kawo tsafta tare…
Read More » -
Kannywood
Abinda yasa munka soke lasisin yan Kannywood – Abba Elmustapha
Shugaban Hukumar Tace Fina-finai ta Kano Malam Abba Almustapha yayi karin bayani kan dalilan Gwamnati na soke lasisin yan masana’antar…
Read More » -
Kannywood
Yadda mahaifiyar abba elmustapha da yan uwansa da iyalinsa suka ziyarci ofishinsa
Abba elmustapha ya shiga ofis a satin da ya gabata domin kama aiki gadan gadan na jagorancin da anka bashi.…
Read More » -
Kannywood
Hotunan Yan Kannyood Da sunka Raka Abba Elmustapha shiga ofishinsa
Abba Elmustapha shugaban sakataren tace fina finai a jihar Kano da abba ya bashi wannan matsayi na shugaban tace fina…
Read More » -
Kannywood
Abba Kabir Yusuf Ya nada Abba Elmustapha a matsayin Shugaban tace fina finai
A yau din nan ne majiyarmu ta hausalaoaded ta samu labarin daga Premier Radio kano labrin cewa Abba Elmustapha ne…
Read More »









