Labarai

Ba na son macen aure mai tarbiyya – G-fresh Al’ameen

Advertisment

Fitaccen dan tiktok din al’ameen G-fresh yayi wani faifan bidiyo wanda ya baiwa mutane mamaki sosai duba da yadda aurensa da sadiya Haruna ya kasance.

Al’ameen G-fresh yace shi yanzu ya fadi kalar macen da yake son aure wanda tabbas akwai abin mamaki da tausai a cikin kalamansa a matsayin wanda zaiyi aure ya haifafa yana son ya auri mace mai tarbiyya, ya wallafa wannan bidiyon ne a shafinsa na tiktok @Gfresh_Al’ameen.

Ba na son macen aure mai tarbiyya - G-fresh Al'ameen
Ba na son macen aure mai tarbiyya – G-fresh Al’ameen

Ga abinda yake cewa.

Nifa ba na son mace mai tarbiyya fa, bana son mace da yazamo tarbiyya da yawa,so nake ki zamo ba yabo ba fallasa”

Al’ameen G-fresh yayi wannan magana ne akan yana so ya kara auri wanda kunsan cewa har yanzu yana da’awar cewa har yanzu akwai yagiyar aurinsa da sadiya Haruna.

“A wannan wata nayi maganar ƙarin auri naga matan sunyi yawa ko wace ni ina da tarbiyya zan kula da kai.”-inji G-fresh

Wannan magana ta al’amin wasu na ganin kamar shagube ne yake yi na cewa yafi son mace marar tarbiyya domin maganar sa mai harshen damo ce.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button