Labarai
-
Matakai takwas da za ku bi don sayen shinkafar kwastam mai rahusa
Hukumar hana fasa kwauri ta Najeriya kwastom ta fara sayar da shinkafa kan farashin mga ‘yan kasar. Matakin na daga…
Read More » -
Babu hannun mu a tashin farashin kayan abinci — Dangote
Babbar Darakta a rukunin kamfanonin Dangote, Hajiya Fatima Aliko Dangote, ta bayyana cewa rukunin kamfanonin Dangote ba su da hannu…
Read More » -
Daga Zuwa Hira Mahaifinta Yatareshi Aka Daura Aure
Ana ta abubuwan mamaki da basa ƙarewa a duniyar nan wato yanzu lamarin aure ya wuce na wasa inda maza…
Read More » -
Soyayyar ɗa da uba : Magidanci Ya Rasu Wajen Ceto Ɗansa A Rijiya
Wani magidanci mai suna Fasasi AbdulAfeez, ya rasu yayin ceto ɗansa da ya fada rijiya a Jihar Kwara. Lamarin ya…
Read More » -
YANZU-YANZU: Ɓatagari sun daka wawa kan tireloli ɗauke da kayan abinci a jihar Neja
Rahotanni da ga jihar Neja na baiyana cewa wasu ɓatagari sun tare tireloli makil da kayan abinci da kayan abinci…
Read More » -
Majalisar Dattawa ta ƙi amincewa da cire tallafin wutar lantarki
Majalisar dattawan Najeriya ta yi fatali da shirin gwamnatin ƙasar na janye tallafin da take bayarwa a harkokin wutar lantarki,…
Read More » -
Ɓarayin Daji A Birnin Gwari Sun Sha Ruwan Wuta Wotowoto
Wani marubuci a kafar sada zumunta na facebook Muhammad Aminu kabir ya labarto muna labarin yadda rundunar sojojin na nijeriya…
Read More » -
RAƊAƊIN TSADAR RAYUWA: ‘Ba Najeriya kaɗai ke fama da tsadar rayuwa ba, Amurka da Ingila ma sun shiga tasku’ – Barau Jibrin
Sanata Barau Jibrin ya bayyana cewa halin tsadar rayuwa da tsadar kayan abinci da ake fama da shi a Najeriya,…
Read More » -
TSADAR ABINCI: ‘Waɗanda suka kasa cin zaɓe ne ke wa Najeriya maƙarƙashiya da zagon-ƙasa’ – Shettima
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana halin da ake ciki a Najeriya cewa wasu gungun masu neman durƙusar da…
Read More » -
Tsadar Rayuwa: Bankin Afirka Ya Tallafawa Najeriya Da Dala Miliyan 540
Bankin Raya Kasashen Afirka (AfDB) ya fara raba tallafin kudi Dalar Amurka Miliyan 540 ga wasu jihohi takwas a Najeriya.…
Read More »









