Labarai
Zaki Ya kashe Mutane Yakin Ngala A Borno da Raunata Wasu da dama (hotuna)
A yau mun samu labarin wani babban zaki da ya shiga wani gari da yake jahar borno wanda Majiyarmu ta samu labarin cewa.
Zaki Ya Shiga Cikin Gari Yankin Ngala Dake Jihar Borno, Inda Ya Kashe Jama’a Tare Da Raunata Wasu Da Dama a cikin garin.
Wanda nan take mazaje basu kasa a guiwa ba da har sai sun kashe wannan zaki da ya kashe yan uwansu wanda kuma Allah ya basu nasara kashe wannan zaki kamar yadda zaku gani a cikin hoto.