Labarai
Kalli Hotunan Walimar Auren Abbas Bala Lau Dan Shugaban Kungiyar Izala Na Kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau
Advertisment
Hotunan Walimar Auren Abbas Bala Lau Dan Shugaban Kungiyar Izala Na Kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau
Masha Allah wannan shine anyi abu a zamanance kuma anyi walima cikin ksratun ayoyin kur’ani da hadisan manzon Allah s.a.w.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.