Labarai
Kalli Hotunan Yadda Anka Yi Bikin Ranar Abaya A Jami’ar Wudil,Inda Anka kori Dalibai 10 Dan Cin Zarafin Mai Abaya


Advertisment
Yadda aka yi bikin Ranar Abaya a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Wudil. Wasu dalibai mata da dama sun bayyana cewa a yanzu sun fi samun nutsuwa kan saka Abayar bayan da hukumar makarantar ta ba su ‘yancin sanya Abayar. Hukumar makarantar ta ayyana kowacce ranar 27 ga Mayu a matsayin ranar Abaya.
Wannan na zuwa ne bayan da wasu dalibai maza suka tsangwami wata daliba da ta saka Abaya abin da ya yi sanadin dakatar da wasu daga cikinsu.
Credit:Bappancey_4tography