Labarai
-
Au’zubillahi: An kashe wata mata da raunata ƴaƴanta biyu a Kano
Allah yayi masa sauki wannan al’amari abubuwa sai faruwa kawai suke a birnin kano da ke arewacin nijeriya inda jaridar…
Read More » -
Asalin sanyawa wani gari suna ‘Masu Gindi village’ yasamo asali – Mal. Sani Dan azumi
Jaridar dcl hausa ta ziyarci wani gari da ake kira masu gindi gari da ke cikin karamar hukumar kafur da…
Read More » -
[Bidiyo] Yadda Bashin Naira Dubu 10 Ya Sa Wani Ƙaramin Yaro Ya Saci Ƙanwarsa Mai Shekaru 4 A Duniya
Rundunar ƴansanda a jahar Katsina da ke arewa maso yammacin Najeriya ta kama wani yaro mai ƙarncin shekaru da zargin…
Read More » -
Allah yayiwa Magarin Garin sokoto Alh. Hassan Danbaba rasuwa
A yau ranar assabar 12 ga watan biyu na shekarar 2022 Allah yayima Magajin Garin Sokoto Alh. Hassan Danbaba Rasuwa…
Read More » -
Rikicin APC a Kano: Babu sulhu idan har ba a bamu kashi 55 na muƙamai gami da shugabancin jam’iyya ba — Ɓangaren Shekarau
Yayin da a ke ci gaba da gabza rikici a cikin jam’iya mai mulki APC a Jihar Kano, ɓangaren da…
Read More » -
Sai da aka ce dole sai na cire Hijabi na idan har ina son na yi suna a duniya -Shatu Garko
Shatu Garko wacce ta lashe kambun sarauniyar kyau ta Najeriya ta bayyana ƙalubalen da ta fuskanta a matsayin ta na…
Read More » -
An Kama Wani Matashi Da Yunƙurin Yin Garkuwa Da Ƴar Shekara 3 Saboda Ya Samu Kuɗin Da Zai Yi Aure
Rundunar Ƴansandan Katsina ta kama matashi da ta ke zargi da yunƙurin garkuwa da ƴar shekara 3 da nufin ya…
Read More » -
Yanda Ƴan Ta’adda Ke Saka Ƴara Ƙanana Harkar Ta’addanci Tare Da Koya Masu Yi Ma Mata Fyaɗe Idan Sun Yi Garkuwa Da Su
Jami’an tsaro sun kamo wani ƙaramin yaro mai ƙaranci shekaru mai suna Sani Ƴan Nagge wanda ake zargin yan ta’adda…
Read More » -
Za A Fara Biyan Mata Masu Juna Biyu N5,000 Duk Wata A Jigawa
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce ta kammala shiri tsaf domin fara biyan mata masu juna biyu akalla su 5,000 da…
Read More » -
Da zinar wuri Gara… : hotunan Kafin aure na Ango Da amarya masu kananan shekaru masha Allah
Allah kashe ni inji barawon zuma alhaji shifa auren gata dadinsa kana yaro anmaka aure baka san yar kowa ba…
Read More »