Labarai

Allah yayiwa Magarin Garin sokoto Alh. Hassan Danbaba rasuwa

Advertisment

A yau ranar assabar 12 ga watan biyu na shekarar 2022 Allah yayima Magajin Garin Sokoto Alh. Hassan Danbaba Rasuwa Jika ga Marigayi Sir. Amadu Bello Sardaunan Sokoto da Fatar Allah yaji Kansa da Rahama.

Ya bar mata uku da ‘ya’ya shida.
Mahaifiyarsa, Aishatu Ahmadu Bello, diyar marigayi Firimiyan Arewacin Najeriya, ta rasu tana da shekaru 75 a watan Afrilun 2021.

Cikakken bayyani nan nan zuwa……..

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button