Labarai
-
Tsada Rayuwa: Ina gurin da zan saye fulawa kafin azo kaina ta sami karin Dubu ashirin ₦20,000
A cewar wani mai siye da siyarwa mai suna Malam Haruna Chairman wanda yaje domin ya yi sari a kasuwar…
Read More » -
Dokar shigo da kayan abinci ba tare da biyan haraji ba, za ta fara aiki mako mai kamawa – FG
A watan Yuli, Gwamnatin Tarayya ta amince da wani tagomashin kwanaki 150 da ba za a caji haraji ba wurin…
Read More » -
Ba ma jin daɗi idan maza na kallonmu lokacin shayar da yara nono
Hukumar lafiya ta duniya ta ce rashin isasshen nonon uwa ga jarirai na haddasa mutuwar yara sama da dubu 800,…
Read More » -
Farashin Buhun Gyadar ƙuriga ya kai Naira Dubu 200,000 a kasuwannin arewancin Nijeriya
Buhun Aya a kasuwannin jihar shi ma ya kai Dubu 100,000 Farashin Buhun Gyadar ƙuriga ya kai Naira Dubu 200,000…
Read More » -
Masu zanga-zanga sun sace rigar-mama da kamfai na Firaministar Bangladesh mai murabus
Dubban masu zanga-zanga a Bangladesh sun wawashewa tare da lalata gidan tsohuwar Firainista Sheikh Hasina a birnin Dhaka. Wannan ya…
Read More » -
Failed State 2030 : Hasashen rushewar nigeria tun a 2011
A ƙarshen shekarar 2020 na karanta wani report wanda US Air Force suka fitar inda suka hasasho rushewar ƙasarmu Nigeria…
Read More » -
Mata ta kama mijinta yana lalata “zina” da ƴar ta uwa ɗaya uba ɗaya , kuma matar aure ce
As Sheikh Ahmad Yusuf Guruntum yana bada labari wani labari wanda sai da ace a’uzubillahi wannan labarin akwai ban tsoro…
Read More » -
An saki Bobrisky daga gidan yari
Sannannen mai sha’awar shiga irin ta mata din nan Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky ya shaki iskar…
Read More » -
Zanga zanga: Sojoji sun karbe mulki a kasar Bangladesh
Shekaru 15 da Fira-ministar Bangladesh ta kwashe taba mulkin kasar ya zo karshe a Litinin din nan, bayan da zanga-zangar…
Read More » -
Gaskiyar Magana akan Mamalakin matatar Ras Hanzir da ke ƙasar Malta
Shahararren mai bidiyo cikin barkwanci amma yana isar da sako mai ma’ana ga al’ummar Najeriya Dan Bello ya bayyana wani…
Read More »









