Labarai
-
Kotu ta dakatar da karya belin Muaz Magaji
A yau Litinin ne shari’ar Muaz Magaji Ɗan-Sarauniya ta ɗauki wani sabon salo, bayan da Kotun Majistare 58 ta dakatar…
Read More » -
Shin da Gaske Gwamnatin Zamfara ta baiwa Bello Turji Mota kirar Hillux ta kimanin miliyan ₦30M ?
Rahotani sun ta yawo a kafafen sada zumunta cewa bello turji ya tuba har gwamnatin jihar Zamfara ta bashi kyauta…
Read More » -
Yanzu yanzu: Kotu ta soke belin Muaz Magaji Dan Sarauniya tare da bada umarnin a cafko mata shi
Kotun majistare mai lamba 58 a jihar kano karkashin jagorancin Mai Shari’a Aminu Gabari ta soke belin da tun farko…
Read More » -
[Bidiyo] Matar DCP Abba Kyari Ta Yanke Jiki Ta Fadi A Sume Bayan Kotu Ta Ki Bada Belin Mijinta A Zaman Ta Yau
Matar Abba Kyari ta yanke jiki ta fadi yayin da ake ci gaba da shari’ar mijinta a wata Babbar Kotu…
Read More » -
Buni zai dawo kan kujerarsa ta shugabancin riƙon APC
Ga dukkan alamu, Shugaban Kwamitin Riƙo na Jam’iya mai mulki APC kuma Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni ne zai…
Read More » -
ASUU ta kara tsawaita yajin aikinta da makonni 8
Kungiyar malaman jami’o’in ta Najeriya, ASUU, ta sanar da tsawaita wa’adin yajin aikin da suka tafi zuwa makonni 8 sakamakon…
Read More » -
Gaskiyar abinda ke tsakanin Bello Yabo, Bello Turji da ‘yan Jarida
Malam bello yabo Sokoto yace wato a gabatar da tambayoyi hamsin a cikin hirar da ankayiwa shi ɗan fashin dajin…
Read More » -
‘Yan Siyasa Duka Sun Rude Sun Birkice, Dole Malamai Su Saka Baki A Siyasa – Cewar Sheikh Kabiru Gombe
An jiyo shahararran malamin addinin islama a Najeriya Sheikh Dr Muhammadu Kabiru Gombe, a wani faifan bidiyo da ya saka…
Read More » -
Gwamna Jihar Bauchi yabada gudummawar Naira Miliyan Dari ₦100M a wajen Gasar Karatun Alkur’ani
A yau Asabar 12/03/2022 ne mai Girma Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Mohammed ya kaddamar da kwamitin shirya gasar karatun…
Read More » -
An Gano Wata Burdurwa Mai Karyar Gurgunta Tana Bara A Jihar Lagos
Dubun wata matashiyar yarinya da ke karyar gurgunta tare da zama akan keken guragu ya cika a jihar Lagos. Mutane…
Read More »