Malam bello yabo yace tambar da ankayi masa ta cewa.
“Dan jarida : wani malami yace kai ba cikakken musulmi bane kuma ba ku bin koyarwa addinin musulunci har kunyi zama cell na yan sanda tare da shi me zaka ce.’
To akwai tambayoyi da sunka fi wadannan muhimmanci amma daman wacan ce maƙasudi ga wata tambaya.
Dan jarida : miyakai shiga wannan muguwar sana’a ta daukar mamaki?
Bello Turji: yace dalilin da yasa saboda zalintar yan uwansa fulani da ake yi alkalai suyi musu shari’a ba dai dai ba karmami sai ga anyiwa mutum tarar dubu dariy biyar ₦500,000.
Yan sanda su zalunce su sarakunan gargajiya su zalunce su ƴan sakai suma su zalunce su inji bello turji.”
Kaga wannan tambaya tana da muhimmanci domin a dauki mataki a gyara amma a’a bashi ne maƙasudi ba bello yabo shine taget.
Malam yayi maganganun sosai a cikin wannan kilif sai ku saurara kuji da kunuwanku ga faifan sautin murya nan.
https://youtu.be/n2hscbQHZKk
Advertisment