Labarai

[Bidiyo] Matar DCP Abba Kyari Ta Yanke Jiki Ta Fadi A Sume Bayan Kotu Ta Ki Bada Belin Mijinta A Zaman Ta Yau

[Bidiyo] Matar DCP Abba Kyari Ta Yanke Jiki Ta Fadi A Sume Bayan Kotu Ta Ki Bada Belin Mijinta A Zaman Ta YauMatar Abba Kyari ta yanke jiki ta fadi yayin da ake ci gaba da shari’ar mijinta a wata Babbar Kotu a Abuja ranar Litinin. Wasu na kusa da ita sun ce ciwon Asmanta ne ya tashi.
Kamar yadda Bbchausa na ruwaito wanda yau ma an sake zaman kotu duk da labarin da munka samu cewa ministan Shari’a Abubakar Malami SAN ya wanke shi da cewa babu shi babu sa hannu wajen karba rashawa da ake zargin akan wani fitaccen dan damfara mai suna Hushpuppi.
Ga bidiyon yadda naka dauko matar dcp Abba Kyari ne wanda yake malamin Bbchausa, inda tashar Jakadiyar RTV ta wallafa a channel dinta.
https://youtu.be/L1UdUoW_zCk

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button