Labarai
-
Wuff: Suleiman mijin Bature da ankace ya dawo na Nigeria babu kudin komawa yayi shagube da sababbin hotunan
Suleiman matashin nan dan jihar kano wanda mutane suke yiwa laƙabi da limamin wuff yayi wa mutane shagube da suke…
Read More » -
In Ba Don Ni Ba Buhari Ba Zai Ci Zabe Ba A 2015 — Tinubu
Daya daga cikin masu neman takarar Shugaban Kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ya ce in ba don gudunmawar…
Read More » -
A fim ne na Musulunta ba A zahiri ba – Jim Iyke
Jarumin masana’antar finafinai ta Nollywood, Jim Iyke, ya karyata jita-jitar da ake yadawa cewa ya musulunta. A yau ne a…
Read More » -
DA ƊUMI-ƊUMI: Gidan man AA Rano ya kama da wuta a Kano
Gidan man AA Rano da ke unguwar Bompai a safiyar yau Alhamis. Rahotanni sun baiyana cewa wutar ta kama wani…
Read More » -
Jarumin Fina-Finan Nollywood, Jim Iyke, Ya Musulunta
Fitaccen jarumin nan a masana’antar fina-finan Kudancin Najeriya ta Nollywood, Jim Iyke, ya karbi addinin Musulunci. Rahotanni sun ce jarumin…
Read More » -
Ƙazamin Faɗa tsakanin Yan bindiga : Bello Turji ya kashe Ƙasurgumin Ɗan bindiga Dullun
Abunda Ya Faru Shine Akwai Wasu Ƴan Bindiga ƊAN BOKKOLO Da DOSO Waɗanda Ƙannene Kuma Yaran Ɗan Bindiga Bello TURJI…
Read More » -
Bidiyon wani matashi da yayi wuff da wata tsohuwar baturiya ya ɗauki hankula
Wani matashi ya ɗauki hankulan mutane da dama a yanar gizo bayan ya bayyana masoyiyar sa wacce ta girme shi…
Read More » -
Nau’ikan Abinci Masu Karawa Namiji Sha’awa Da Kuzari Yayin Jima’i
Bayan bincike mai zurfi masana sun bayyan kyakkyawar danganta da ke tsakanin irin abincin da mu ke ci, da kara…
Read More » -
2023: NNPP ta zaɓi Kwankwaso a matsayin ɗan takararta a zaɓen shugaban ƙasa
Sabuwar jam’iyyar hamayya ta NNPP ta ayyana tsohon gwamnan Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin dan takararta a zaben shugaban…
Read More » -
Idan Atiku bai lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2023 ba ka zabga min mari a duk inda muka haɗu -Reno Omokri
Wani tauraro ɗan Najeriya, marubuci kuma tsohon mai taimawa shugaban kasar Najeriya, mai suna Reno Omokri, ya mayar da martani…
Read More »









