Labarai
Wuff: Suleiman mijin Bature da ankace ya dawo na Nigeria babu kudin komawa yayi shagube da sababbin hotunan
Advertisment
Suleiman matashin nan dan jihar kano wanda mutane suke yiwa laƙabi da limamin wuff yayi wa mutane shagube da suke cemasa ya dawo Nigeria babu kudin kowa amerika.
shine ya fitar da sababbin hotunansa tare da matarsa inda ya rubuta.
“Location
Abuja Nigeria ????”.
Ga hotunan nan kasa.
Advertisment