Labarai
-
Giyar Mulki ta Sanya Aisha Buhari ta umurci babban sufeton ‘yan sandan Najeriya ya gurfanar da dalibin Najeriya a Kotu kan rubutun da ya wallafa a Twitter
Majiyarmu ta samu wannan labari daga kafar sadarwa ta Facebook a shafin Daily True hausa inda sunka wallafa a shafinsu…
Read More » -
Allahu Akbar: Shekara daya da ta wuce suna cin amarcinsu – matashin yana makokin mutuwar matarsa
Wani dan Najeriya mai suna Mustapha Ahmad Junaid ya koka bayan rasuwar matarsa Fatima Zarah, a ranar da ya kamata…
Read More » -
Amnesty na kira da a saki ɗalibin da a ka kama bisa suka ga Aisha Buhari
Kungiyar Kare Hakkin Dan’adam ta Amnesty International ta yi kira da a gaggauta sakin Aminu Adamu Muhammed, dalibi dan shekara…
Read More » -
Yerima Muhammad bin Salman yayi Alƙawarin baiwa ko wani dan kwallo kasar kyautar Mota Rolls Royce kan doke Argentina
Yerima Muhammad bin Salman yayi Alƙawarin baiwa ko wani dan kwallo kasar kyautar Mota Rolls Royce kan doke Argentina …
Read More » -
kanawan Dabo Sun sayar ….An sace kayan fitar angwancin wani ango a Kano
Ɓarayi sun fasa shagon wani tela, mai suna Ali Isma’il a unguwar Kundila a jihar Kano, inda su ka yi…
Read More » -
Dubun wani Magidanci mai basaja a matsayin Mace An tasa ƙeyarsa zuwa Gidan Gyaran hali
Magidancin da ya ke basaja a matsayin Mace ya samu gurbi a gidan gyaran Wani magidanci a jihar Adamawa, Muhammed…
Read More » -
Miji Da Mata sun kashe mai Gidansu Da sunkayi Garkuwa da shi bayan karba zunzurutun kudi ₦15M
Abeokuta – Jami’an yan sanda a jihar Ogun sun damke Miji da Matarsa da wani abokinsu kan zargin kashe wani…
Read More » -
Uwar Budurwata ta Rokeni da nayiwa ƴarta ciki – cewar saurayi
Matashin da ake zargin ya dirka wa budurwarsa ciki a jihar Oyo ya sanar da kotun da ke yi masu…
Read More » -
Bambamcin Dake Tsakanin Soyayya Da Mace Mai Kudi Da Auren Mace Mai Kudi
Idan Kana Soyayya Da Mace Mai kudi bata son barinka babu kudi a tare dakai. Idan kana auren mace mai…
Read More » -
Wata Mata Ta Jefa Ɗan Autar Kishiyarta A Rijiya A Jihar Katsina
Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina ta kama Maryam Habibu, ƴar shekara 18 da haihuwa, bisa zarginta da jefa ɗan…
Read More »









