Labarai
-
Yan sanda sun cika hannu da wani tsoho da yayiwa ya’yan makwabcinsa fyade su biyu
Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta bayyana cewa ta kama wani tsoho mai shekara 63 John Mahanan bisa laifin yi…
Read More » -
Talakawa suna mutuwa da yunwa a gwamnatin mu ta Apc – Dan balki kwamanda
Shahararren dan gwagwarmaya nan mai suna Abdulmajeed almustapha wanda anka fi sani da dan balki kwamanda yayi tsokaci sosai akan…
Read More » -
Hotuna : wata matashiya ta ƙyanƙyashe ƙwan da ta sayo a kasuwa
Wata ‘yar makaranta ta ƙyanƙyashe ƙwan salwa guda biyu a cikin akwati bayan ta sayo su a wani kanti. Zara,…
Read More » -
Wahalar da zata zo nan gaba a Nijeriya sai tafi wadda ake ciki a yanzu – Muhammad sanusi II
Tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II ya ce gwamnatin da ta gabata ce ta jefa Nijeriya cikin matsin tattalin…
Read More » -
Ayyiriri : Abba Gida Gida zai aurar da murja kunya
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida, ya sanar cewa zai aurar da fitacciyar jarumar…
Read More » -
Labari Mai daɗi: Za’a sake ɗaukar sababbin N-power – Dr. Betta Edu
Ministar harkokin jin kai da rage radadin talauci Dr Betta Edu, ta ce ana shirin yin kwaskwarimar shirin N-Power domin…
Read More » -
Labari mai dadi : Tinubu zai bada tallafi dubu hamsin 50k ga mutane
A yanzu nan majiyarmu ta samu wata sanarwa wanda ta fito daga mai bada shawara ta musamman akan harka labarai…
Read More » -
Mutumin Da Yabar Gida Kimanin Shekara Sama Da 50 tun Lokacin Faɗan Biafra ya Dawo Gida
Mai Girma Shugaban Karamar Hukumar Tudun-wada Hon. Ahmad Tijjani Musah (Matata), Shine Mutumin Da Ya Tashi Mota Daga Tudun-wada Kana…
Read More » -
#Wuff: Shin ko kun san cewa wannan zankaɗeɗiyar budurwa ba auren jari tayi ba
Duba da irin yadda tsada rayuwa ta ke a Nijeriya da kuma yadda abubuwa suke ta tashi sosai amma abun…
Read More » -
Maza: Shin ko kunsa abinda yasa Allah ya halicci ‘ya’yan maraina ? – Binciken masana
Albishirinku Ma’abota ziyarar wannan shafin mai albarka a yau munzo muku da sabon darasi na Dr.Umar Yamco matashin likitan nan…
Read More »









