Labarai

Yan sanda sun cika hannu da wani tsoho da yayiwa ya’yan makwabcinsa fyade su biyu

Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta bayyana cewa ta kama wani tsoho mai shekara 63 John Mahanan bisa laifin yi wa yara kanana mata masu shekaru 4 zuwa 8 fyade a kauyen Mabel dake karamar hukumar Butura.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button