Kannywood
-
Murya kunya tayi tumu tumu da rarara akan kalamansa da yayi fira da yan jarida
Fitacciyar jarumar nan yar tiktok ita ma ta tsokaci akan magan ganun rarara da yayi akan buhari inda tace tabbas…
Read More » -
Ni ban taɓa soyayya da macen kannywood ba – SadiQ sani SadiQ
Fitaccen jarumin masana’anta kannywood SadiQ sani SadiQ wanda yake daya daga cikin jaruman masu haskakawa sosai a masana’atar kannywood. Idan…
Read More » -
Wasu masu sukar gasar wakar Ƙidaya ta Rarara, Dusa ce ko Katako a Kan su – Aisha Humaira
Jaruma a masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood, kuma abokiyar aikin mawaƙin siyasa Dauda Kahutu Rarara, wato Aisha Humaira, tayi…
Read More » -
Ba na tare da Rarara : baban chinedu yayi zazzafar martani ga rarara akan buhari
Fitaccen mawakin nan baban chinedu wanda yake abokin aikin dauda kahutu rarara ne wanda sun daɗe tare wajen rerawa tsohon…
Read More » -
Nadama ce 95 cikin 100 a zuciyar Buhari, ya kamata ya soma neman gafarar yan Najeriya – Rarara
A cikin wani bangare jawabin mawakin buhari dauda kahutu rarara yake cewa yanzu babu abinda a cikin zuciyar buhari sai…
Read More » -
Al’amarin Rarara yafi kama da masu rashin ilimi ba ƙyauyanci ba – Dr.Muhsin Ibrahim
Dr. Muhsin Ibrahim shahararren mai amfani da kafar sada zumunta kuma mai rubutu da sharhi akan al’amuran da sunka shafi…
Read More » -
Datti Assalafy ya sake yin tumu-tumu da Rarara a sabon martani
Shahararren marubucin nan kuma masoyin Buhari Datti Assalafiy ya sake yiwa rarara wankin babban bargo wanda yake karyata shi tare…
Read More » -
Datti Assalafiy yayiwa Rarara wakin babban bargo akan maganganun sa
Shahararren marubucin nan kuma masoyin Buhari Datti Assalafiy yayi martani mai zafi biyo bayan kallon hirar mawaki dauda kahutu rarara…
Read More » -
Sai da Buhari ya kashe kasar nan kafin ya sauka – Rarara
Sanannen mawakin siyasar nan a arewacin Nijeriya Dauda Adamu Abdullahi da aka fi sani da Rarara ya ce gwamnatin da…
Read More »









