Addini
-
Bidiyo :Wallahi Babu Wani Katon Shehu Da Zai Iya Shigar Dakai Aljannah – Sheikh Kabiru Gombe
To fah Sheikh Kabiru Haruna Muhammad gombe ya sake fashewa yan tijjaniyya da suke cewa wai wani zai sanyaka cikin…
Read More » -
Bidiyo: Wallahi Yana Da Kyau Duk Dan Nigeria Yasan wannan Musamman..
A cikin wannan bidiyo zaku ji irin yadda malam yayi bayyani akan wasu mutane da ke fitowa wai da nuna…
Read More » -
Bidiyo : Bayyani Akan wasu Batagari Masu Karya Da Sunan Dr ~ Dr Muhd Sani R/Lemo
Bayani akan wasu batagari masu yin sojan gona da sunan Dr. Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo ,zakuji irin yadda dubun…
Read More » -
Bidiyo: Sheikh Abdallah Ya Fadi Wani Sirrin Gwamna Zulum Mai Matukar Ban Mamaki
Cikin bidiyo Sheikh Dr Abdallah Usman Gadon-kaya yayi bayanin cewa Allah bai taba nuna mana wani gwamna a Nigeria wanda…
Read More » -
Taron Kaddamar Da Gina Jami’a da gagarumin wa’azin kasa A Hadejia (Hotuna)
Shugaban kungiyar JIBWIS Ash-Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, tare da shugaban majalisar malamai Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo, da daraktan…
Read More » -
Sautin Murya: Tsinanne Ne Kawai Ke Zagin Sahabban Annabi S.a.w~ Inji Khalifa Qaribullahi
Khalifan ‘Dariqar Qadiriyya na Afurka Dr Qaribullahi Nasiru Kabara ( Amirul Ansar) ya bayyana damuwarsa bisa dabi’ar cin zarafin sahabban…
Read More » -
Bidiyo: Malamin Nan marar Tsoro Yace Karya ne babu Boko Haram sai Boko Business
A cikin karatun da malam Sheikh Asadus islam yake akan rashin amana da ke cikin al’ummar mu shine abinda ke…
Read More » -
Bidiyo : Raddi zuwa Ga Abduljabar Akan barin Sunnah sai Barin Musulunci ~ Sheikh Asadus
sunnah Daga jiya zuwa yau a shafukan sada zumunta anga bidiyon sheikh Abduljabar yace ya bar alhlus sunnah cewa shi…
Read More » -
Bidiyo : Sabon Sako zuwa ga Shugabannin Nigeria A Yayinda Ake Shirin Murnar cika shekara 60 Na independence
Wannan wani sabon sako ne wanda a cikin irin yadda yanayin nigeri yake wanda ko wanda baisan komi ba ya…
Read More » -
Bidiyo : Gani Ya Kori Ji Daga Yau Na Fita Daga Alhus sunnah ~ Daga Bakin Abduljabar kabara kano
Munafunci da takiyya sun kare yau, Abduljabbar Kabara Kano ya ce ya fita daga ahlus sunnah, duk da sai da…
Read More »