Addini

Bidiyo :Wallahi Babu Wani Katon Shehu Da Zai Iya Shigar Dakai Aljannah – Sheikh Kabiru Gombe

To fah Sheikh Kabiru Haruna Muhammad gombe ya sake fashewa yan tijjaniyya da suke cewa wai wani zai sanyaka cikin babban riga ya shiga da kai aljannah.

 
 

Wanda zaku irin yadda yayi bayyani a cikin wannan faifan bidiyo da muka kawo muku wanda tabbas babu wanda zai tashi da tufafi a gobe kiyama duba da karantarwa Manzon Allah s.a.w…

Majiyarmu ta samu wannan bidiyon daga tashar youtube channel mai suna Arewarmu tv.

https://youtu.be/d4MGNWr2Pw4
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button