Addini
Bidiyo: Malamin Nan marar Tsoro Yace Karya ne babu Boko Haram sai Boko Business
Akwai cin Amana A harka Yaki Da Boko Haram a Nigeria
A cikin karatun da malam Sheikh Asadus islam yake akan rashin amana da ke cikin al’ummar mu shine abinda ke kalubalantar mu a nigeria.
Kana fara abin kwairai sai a hanceka a kashe ka da sunan boko haram inda yace cewa duk karya ce boko haram sun kare yanzu a Nigeria sai boko business, domin da anga akana riko da gaskiya yanzu ana hallaka kaka kuma abar iyalinka cikin kuncin rayuwa bayan a wajen kare martabar kasa kake.
Ga bidiyon nan ku saura kuji daga bakin malam.