Kannywood
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan Hausa mai suna Bilkisu Abdullahi
Advertisment
BUSINESS ADMINISTRATION
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan Hausa mai suna Bilkisu Abdullahi.
Momo: Ina kika tsaya a karatu?
Bilkisu: Na karanta “Business Admin” a Secondary School. Yanzu kuma ina jiran yayana ya sayo min form a Jam’ia.
Mun dauko daga KannywoodExclusive
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





