Hausa Musics
[MUSI] Umar M Shareef Fansar Kauna New Song
Advertisment
Saukar da sabuwar wakar umar m shariff “Fansar kauna” new song 2017
Wannan wata waka ce wanda umwr m shareef ya rera a shariff studio wanda wannnan waka tayi sosai ba a magana sai kun saurara zakuji kalamai.
Ga kadan daga cikin baitocin
==> Ni da ke Allahu yahada babu tambaba ga wanda ya gada,
==>Gani na rera waka akan kida itace sana’a ta na fada,
==> In babu ke, kesan ba zama lafiya.
==>Abokiyar zaman duniya, bazan rabo da ke ba!.
==> Magauta basu so ba!
==> Kin ji bai hana gani ba!
Download Audio Now
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com




