Hausa Musics
MUSIC : Auta Mg Boy – So Da kauna
Auta Mg Boy yayi sababbin wakokin fitaccen mawaki inda ya fitar da sabon kudin album dinsa na wannan shekara mai suna “Saima Ranar”.
Auta Mg Boy yayi kokari sosai wajen rera wadanann wakokin inda zaku ji dadinsu ku yi nishadi sosai.
Wanann wakar So Da kauna Na daya daga cikin wannan sabon kundin album dinsa mai taken Saima Ranar 2023.
Auta Mg Boy a koda yaushe yana fitar da zafaffan wakoki domin nishadantarwa da fadakarwa a fagen soyayya domin yadda yake tsaro zafaffan kalamai a cikin wakokin sa.