Politics Musics
[MUSI] sabuwar Wakar Rarara “Kafisu Gaskiya Baba”New Song
Advertisment
Saukar da sabuwar wakar dauda adamu kahuta rarara “kafisu Gaskiya Baba”.
Yayi wannan waka ce saboda ziyar da shugaba muhammadu buhari yakai a jahar kano wanda xai kwashe kwana biyu a can kano tun daga 6-8 /12/2017.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar
==>kai bani kidan dodo ban gidan wada.
==> Mu ko yanzu a mayar da wajen zabe.
==> Gero uban gidan dauro
==> mu sai buhari ko gobe
==> Tsoho ku a ada gaskiya daudo
==> Zabinka ya zamo alkhairi baka barmu munji gobe
==> Mai Gaskiya kamar Lissafi har yanzu bamu samu irinka.
Download Audio Now
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com