Farashin kayan abinci na kara hauhawa a wasu kasuwannin a arewacin Nijeriya
Farashin kayan abinci na kara hauhawa a wasu kasuwannin jahar katsina
Kasuwar garin Kankara, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 45,000 _ 47,000
2- Buhun Dawa – 41,000
3- Buhun Gero – 45,000 Dauro – 45,000
4- Buhun Shinkafa – 79,000 _ 88,000 samfarera – 25,000
5- Buhun Gyada ‘yar zamfara – 94,000 ‘yar Dakar 75,000 ‘yar kalla – 100,000
6- Buhun Alabo – 35,000
7- Buhun Alkama – 57,000
8 – Buhun Wake – 57,000 _ 60,000
9- Buhun Waken Suya – 41,000 _ 42,000
10- Buhun Tattasai – 16,000
11- Kwandon Tumatur – 2,000
12- Buhun Tarugu – 15,000 solo – 9,000
12- Buhun Albasa – 86,000
13- Buhun Goro fari marsa – 24,000 mainu 12,500
Kasuwar garin Bakori, ga yadda fara shin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 49,000
2- Buhun Dawa – 42,000
3- Buhun Gero – 47,000 Dauro – 46,000
4- Buhun Shinkafa – 87,000 samfarera – 37,000
5- Buhun Rogon danwake – 32,000
6- Buhun Gyada – 90,000 Mai bawo – 19,000
7- Buhun Wake – 67,000
8- Buhun Waken Suya – 42,000
9- Buhun Tarugu – 20,000
10- Buhun Alkama – 57,000
11- Buhun Dankali – 15,000
12- Buhun Barkono – 37,000
13- Buhun Albasa – 75,000
14- Buhun Kubewa busassa – 30,000
Kasuwar garin Danmusa, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 42,000
2- Buhun Dawa – 34,000
3- Buhun Gero – 42,000
4- Buhun Shinkafa – 70,000 Shanshera – 28,000
5- Buhun Gyada – 70,000 Mai bawo – 27,000
6- Buhun Alkama – 56,000
7- Buhun Rogo – 34,000
8- Buhun Wake – 48,000
9- Buhun Waken suya – 40,000
10- Buhun Aya manya – 48,000 kanana – 35,000
11- Kwandon Tumatur – 7,000
12- Buhun Tarugu – 22,000
Kasuwar garin Mararrabar kankara a karamar hukumar Malumfashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 47,500
2- Buhun Dawa – 40,000
3- Buhun Dauro – 41,000
4- Buhun Gyada ta kuli – 100,000
5- Buhun Alabo – 35,000
6- Buhun Wake – 63,000
7- Buhun Waken suya – 42,000
Kasuwar garin Ajiwa a Karamar Hukumar Batagarawa, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara – 52,000
2- Buhun Gero – 50,000
3- Buhun Dawa – 48,000
4- Buhun Shinkafa – 84,000
5- Buhun Gyada – 100,005
6- Buhun wake – 60,000
7- Buhun waken suya – 45,000
8- Buhun Alabo – 40,000
9- Buhun Dankali – 18,000 _ 22,000
10- Buhun Barkono – 32,000
11- Buhun tattasai – 22,500 solo – 12,000
12- Buhun Tarugu – 10,000
Kasuwar garin Funtua, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara – 47,500 _ 48,000
2- Buhun Dawa – 40,000 _ 41,000
3- Buhun Gero – 46,500 Dauro – 44,000
4- Buhun Shinkafa tsaba – 87,000 samfarera – 34,000
5- Buhun Wake – 68,000 _ 70,000
6- Buhun waken suya – 42,000
7- Buhun Tattasai – 20,000
8- Buhun Tarugu – 17,000
Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Dawa ja – 50,000 Mori – 39,000 Fara – 49,000
2- Buhun Gero – 39,000 maiwa – 39,000
3- Buhun Shinkafa – 79,500 shenshera – 26,000
4- Buhun Gyada – 62,000 Mai bawo – 27,000
5- Buhun wake – 60,000 ja – 45,000 kanana – 47,000
6- Buhun Waken suya – 43,000
7- Buhun Kalwa – 44,000 wankakka 50,000
8- Buhun tattasai danye – 9,700
9- Kwandon Tumatur – 4,000
10- Buhun Tarugu solo – 17,500
Kasuwar garin Mashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 50,000
2- Buhun Dawa – 45,000
3- Buhun Gero – 47,000
4- Buhun Sobo – 25,000
5- Buhun Shinkafa tsaba – 72,000 samfarera – 24,000
6- Buhun Gyada – 78,000 Mai bawo – 24,000
7- Buhun Kalwa – 45,000
8- Buhun Wake Dan kaka – 68,000
9- Buhun Waken Suya – 45,000
10- Buhun Barkono – 31,000
11- Buhun Tattasai kauda – 60,000
12- Buhun Tumatur kauda – 31,000
13- Buhun Albasa – 80,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.
![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)






