matarsa da ƴarsa sunyi madigo a gabansa, kuma yayi zina da ƴarsa a gaban matarsa


Wannana wani irin labari ne mai ban mamaki da tashin hankali wanda wani matashin malami mai fadakarwa a kafar tiktok ya bada labari a shafinsa na @magajinmalam1 inda yake fadin irin munanan labarai da mata suke turomasa a nan ne yake bada labari mafi muni a cikinsa.
Wanda tabbas wannan labari akwai firgice da nuna zama matsiyaci ga wannan uba.
Ga yadda labarin yake.
Wani mutum ne ya auri wata mata duk da yasan tana madigo amma hakan bai sanya shi ƙyamar ta ba ya aure ta ya kawo gidansa, bayan daman yana da wata mata a cikin gidansa, shine wannan amarya tazo ta koyawa uwargida madigo sunka cigaba da aikata madigo a gidansa.
Ana nan ana nan daman yana yayansa da suke uwa daya uba daya gidansa na kusa da shi, yayansa yana da ƴa tana shigowa gidansa domin gidan kanen babanta babanta, yarinyar nan sunka tsaku da yarinyar nan har kiran waya take a tura mata wance ta taya aiki ko fira, da shi mijin amarya ya fahimci ƴar yayansa sun shaku da wannan mata sai yake tunanin ko suna madigo da ƴarsa.
Sai wata rana ya shiga cikin daki kai tsaye ba take da kwankwasa kofa ko sallama ba, yana shiga ya tarar da suna aikata madigo matarsa amarya da ƴarsa ma’ana ƴar yayansa sai yayi kamar bai gani ba ya kau da kai ya duƙa ya yi kamar zai dauki abu a cikin durowa ya tafiyarsa.
Yarinyar nan hankalinta ya tashi domin tasan kanen mahaifinta ne uwa daya uba daya zai iya gayawa mahaifinta, itama matar hankalin ta ya tashi
Amma rarashi yarinya cewa zata baiwa shi mijin hakuri da yayi hakuri kada ya fadawa kowa, da yazo sai tazo tace daga yau tayi masa wannan abun kuskure ne daga yau in sha Allahu nayi maka alkawalin bazai sake faruwa ba.
Mijin da ya fi su lalacewa yace wallahi bazai yafe musu ba kuma bazai hakura ba in sunga ya rufa musu asiri abu daya ne ya faru tace masa minene ?
Sai dai ki kira yarinyar nan kuyi madigo ‘lesbian’ a gaba bayan haka na nemi kowace a cikin ku ma’ana sai ya sadu da su, saboda haka taje ta samu wannan yarinya yar gidan yayansa uwa daya uba ɗaya ta gayamata ga abinda kawunki yace tace ita bazata yarda da wannan abu ba.
Karshe dai ta gamsar da yarinyar cewa idan baki yarda anyi wannan abu ba tace karshe kesa zaije ya gayawa mahaifinki kuma kesan me zai faru, amma ni karshe ya sake ni, kice cikin matsalar wannan ya sanya yarinyar ta aminta.
A kazo a gabasa suna madigo ‘lesbian’ a gabasa yana kallo matsiyaci, suka gama kuma ya nemi ko wacce a cikin maana ya sadu da matarsa a gaban yar yayansa, a gaban matarsa yayi zina da ƴarsa yar yayansa kenan.
Bayan haka yarinyar ta dauki ciki kuma ya zubar mata da cikin , a karshe dai ya mayar da yarinyar nan mutumniyar banza kuma ta zamo yar madigo ‘lesbian’ kuma kamar yadda ake fama ma yanzu ta fara tunanin wannan shine abu mafi dadi a gurinta, amma duk da wannan abu ya yake faruwa iyayenta basu sani ba.
Inna lillahi wa’innah alaihi raj’un irin wannan masifu da suke faruwa idan kaji wasu sunfi wannan.
Domin akwai wanda uba ne yake neman ɗansa na cikinsa matarsa ta kama su, ɗan yace uban ne yace idan bai aminta ba duk wani abu na rayuwa ya janye masa idan bai aminta ba, duk wani abu na rayuwa bazai ƙara taimakonsa ba.
![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)






