Politics Musics
MUSIC : Nura Oruma – Rikitasu Tambuwal (Matawalen sokoto)
Advertisment
A yau nazo muku sabuwa waka Nura Oruma mai suna ” Ritasu Tambuwal ” wanda yayiwa gwamna aminu waziri tambuwal.
Ga kadan cikin baitocin wakar
? Rikitasu Tambuwal
? Kyalesu Matawale
? Bubuge su tambuwal
? Karkadesu tambuwal
? Rugur guzasu matawale
? Kyale yan iska tambuwal
? Dan kwadangwami ka cuci sakwatawa.
? Yada zakayi za’ayima bululale.
? Rabbi Allah ya isawa bafarawa.
? Sakwaton shehu aminu yayi komai.
? Dan ƙwadangwami ka cuci sakwatawa.
? Allah ya waddanku yan ƙazanta.
? Dan maciji baya rabo da ƙeta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com




