Politics Musics
MUSIC: Gamayyar Mawaka – Magajin Baba (Gawuna)
Advertisment
Wannan itace gamayyar mawakan Kannywood wadanda suke tare da Abdul amart mai kwashe wanda suke tallata Gawuna da Garo a matsayin yan takarar jihar kano.
Wannan hadakamar mawa ce da sunka hada jaruman kannywood da yawansu irin su Ado Gwanja,Ali Nuhu, hamisu Breaker Dan Musa Gombe, SadiQ sani SadiQ da kawu dan sarki da dai sauransu.


Wanda har mata suma ba’a barsu a baya ba suna cikin wannan tafiyar akwai maryam yahaya, jamila nagudu ,fati shu’uma,momee Gombe Fati yola da dai sauransu.







