Politics Musics

A AUDIO : Sabuwar Wakar Rarara – Baba Buhari A Shari’ah (Sai Baba Cikin Akwati)

Wannan itace sabuwar wakar shaharren mawakin jam’iyar apc dauda kahutu rarara wanda shine shafin Hausaloaded blog yayi kokari da fitar wakar da kawo muku ita domin jin dadin ku.
Wanda a karar Buhari da Atiku wanda anka yanke hukunci buhari yayi nasara .
Amma zasu iya daukaka kara idan suna ganin ba’ayi musu adalci ba.
  

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button