Ina mamakin yadda wnanan yarinya ta haife ni – cewar wani ɗan zamani


Kalaman wani matashi ya girgiza intanet bayan wallafa wani faifan bidiyo da mahaifiyarsa wacce ta ke ‘yar karama kamar budurwarsa
Matashin @anh_vinn a cikin faifan bidiyon ya kalli mahaifiyar tasa a faifan bidiyan cikin mamaki inda ya ce wai wannan ita ce mahaifiyata?


Mutane da dama sun yi martini bayan ganin faifan bidiyon inda mafi yawansu su ka yi tsammanin budurwarsa ce ba mahaifiya ba.
Matashin @anh_vinn a faifan bidiyon ya kalli mahaifiyarsa cikin mamaki inda ya ke tantamar ya aka yi wannan ‘yar karamar halittar ta haife shi.
Mahaifiyar matashin ta yi mamakin ɗan nata
A martaninta, mahaifiyar ta kalli ɗan nata cikin alamun shakku bayan ta fahimci ɗan nata ya ƙura mata idanu,
Majiyarmu ta Legit.ng ta tattaro wasu daga cikin ra’ayoyin maƙallata wannan faifan bidiyan.
Mafi yawan mutane sun yi mamakin cewa wannan ita ce mahaifiyarsa, inda su ke tsammanin ai budurwarsa ce ganin yadda suke tsayin su daya.
@Vinn ya ce: “Mamakin yadda aka yi ta kasance mahaifiyar sa, har ta samar da ɗalibin Kwaleji guda,”
Mutane da dama sun bayyana ra’ayinsu inda wasu ke tunanin ai matar da suke tare budurwarsa ce.
Kalli bidiyon a Nan
https://vm.tiktok.com/ZM2wq7qHn/
@gera: “Ɗan uwa na ɗauka au budurwarka ce.”
@gust_yourg: “Na ɗauka matarka ce ai.”
@TheOne: “Kai gaskiya ta na da kyau sosai.”
@Moona: “Ni ma ina ta mamaki fa.”
@Robloxstories: “Ka tabbatar mahaifiyarka ce?”
@Melisa Gutierrez: “Gaskiya ta hadu kuma ta iya wanka.”
@Hope: “Ina mamakin yadda za ta zama mahaifiyarka, ga ta ‘yar ƙarama kamar kanwarka.”
![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)





