Kannywood

Tabdi Jam: Aisha Humaira Tayiwa mata masu ciko wankin Babban bargo

Advertisment

Jaruma Aisha Humaira ta yi wani bidiyo a shafinta na tiktok inda take magana akan mata masu ciko wanda zaka ga bayansu ya yi babba ko kirjin su wato (nono) yayi girma ko (hips).

Aisha ta fara da cewa zata baiwa mata hakuri akan wadda wannan bidiyo ya biyo ta kanta inda take cewa.Tabdi Jam: Aisha Humaira Tayiwa mata masu ciko wankin Babban bargo

“A gaskiya kaso 90% cikin dari wasu da kuke gani da manya hips, duwawu ko kirjin (nono ) kenan duk ciko ne wadanda Allah ya basu kam ya basu wanda sunfi rigimar sai sun fito da shi.”

Aisha Humaira ta jawo hankalin yan uwanta mata sosai inda har take gayawa mata cewa wannan abubuwan da kike shi ke sanya wasu mazan su aureki amma idan kinka tare a gidansa ya babu hakan za’a iya samun matsala.

Ga bidiyon nan ku saurara kuji da kunuwanku.

 

 

Hausaloaded mun tattaro martanin mutane akan wannan bidiyo.

@ jaruma Ummeey gayu:
gaskiya nee

@Awoa baby cewa take :Kice kinga maryam kk a wajan Tallan mudassir and brothers ke nan

@jiddaah0 cewa take: I love u more than how u think because bakya shigar banxa allah ya miki albarka ya sakawa da iyayenka gidan aljanna.

@mmn tasleem cewa take:mukammuna Neman sassauchi ya Allah ka sassauta mana.

@Jamilaharuna20:gara da kikache akwai wanda Allah tabasu mu halittarmu daga Allah ne kinji madam.

@teemerhabdullahi:nikam wlh kina burgeni har addua nake Miki allah ya kareki daga sharin ma sharranta.Amin ya hayyu ya qayyum.

@FareedaAbeed:Allah dan soyayyarka da monza Allah Allah ya kareki daga sharrin masu sharri Ubangiji yamiki Abunda zato baitaba zataba Allah don monza Allah.

@adonmata:Allah yasa mahaifiyarki aljannah Allah yagafurtawa eyayenki gskyne Allah yamiki albarka yar garinmu

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button