Kannywood

Hoton Matashin da ya Aure Hafsat Idris

Advertisment

A jiya nr bayyanai sunka fito cewa itama jarumar masana’antar kannywood Hafsat Idris ta shiga daga cikin inda ankayi daurin auren a cikin birnin kano.Hoton Matashin da ya Aure Hafsat Idris
Matashi mai suna Muktar Alhassan wanda shine ya aure Hafsat Idris wanda ake yiwa kalabi da barauniya saboda wani film mai suna haka da ta haskaka a cikinsa.
Nadiya Ibrahim fagge fitacciyar yar gwagwarmaya ce ta fitar da sanarwa sunan angon da hotonsa.

Hoton Matashin da ya Aure Hafsat Idris
Angon Hafsat Idris Mukhtar Alhassan

A madadin CEO Hausaloaded da mabiyansa suna yiwa ango da amarya fatan Alkhairi.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button