Labarai

Zargin ta’addanci akeyiwa gwamnan zamfara shiyasa ya koma Apc Mal. Murtala Assada yayi kaca kaca da Matawalle

Advertisment

Malam murtala assada ya fadi asalin tun bayan shekara biyar da sunka wuce duk wanda yasa musa kamarawa yasan dan ta’addane, dalilin haka kuwa shine dan uwansa Bashir kamarawa wanda an kamashi a shekarun bayya da mota cike da bindigogi amma abin takaici harda wani babban jami’in imagireshin wanda shi ke musu iso na bindigogin ana kashen mutane sokoto kuma duk yan isa local Government ne.
Malam ya kara da cewa wai wani zindiki yana fadin cewa su Allah yasa bata musu komai har bugun gaba sukeyi.
Akwai tarin bayyanai sosai a a cikin wannan sautin murya da a cikin faifan bidiyo da zaku saurara kuji daga bakin malamin da tashar youtube mai suna hausazone ta dora a shafinta gashi nan sai ku saurara.
https://youtu.be/adxIV5-XEqI

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button